
Plenary address delivered at the International Palestine Solidarity Assembly in Abuja, commending global student and popular uprisings against atrocities in Gaza and affirming the duty of collective resistance.

An gudanar da gagarumin taron nuna goyon baya ga al'ummar Falasdinu da Gaza a birnin Abuja, wanda ya tattaro kungiyoyin kare hakkin bil'adama da dalibai.
An jinjina wa miliyoyin mutane a kasashen Turai, Amurka da Afirka wadanda suka ki amincewa da kisan kiyashin da ake yi wa al'ummar Gaza.
"Zaluncin da ake yi a Gaza ya fito da kyakkyawar gaskiya tare da fallasa munafuncin kasashen yamma. A yau al'ummar duniya ta farka kuma tana tare da masu gaskiya."




