
Muhimman ka'idoji da shawarwari ga daruruwan dubban al'umma masu shirin gudanar da tattakin Arbaeen a Najeriya domin tabbatar da tsari da kyakkyawar dabi'a.

Gabanin fara gagarumin tattakin Arbaeen na tunawa da cikar kwanaki arba'in da shahadar Imam Husaini (AS), an fitar da muhimman ka'idoji domin tabbatar da cewa wannan ibada ta gudana cikin tsari, ladabi, da kyakkyawan hali.
"Wannan tattaki makaranta ce ta horar da zuciya da koya wa dan Adam juriya da sadaukarwa domin kare hakkin masu rauni."




