
Comprehensive analysis of the commemorative address delivered in Abuja on the martyrdom anniversary of Sayyida Fatima al-Zahra (SA), examining her historical sermon (Khutbah al-Fadakiyyah) as the supreme defense of divine justice.
An gudanar da gagarumin taron tunawa da shahadar 'yar Manzon Rahama, Sayyida Fatima Az-Zahra (AS) a birnin Abuja tare da bayyana irin juriyarta da tsayuwarta kan gaskiya.
Jawabin ya yi fashin baki kan shahararriyar Hudubar Fadak, inda ya bayyana cewa tsayuwarta ba don neman abin duniya ba ne, face domin kare tsarin shugabanci na gaskiya da Manzon Allah (SAW) ya bari.
"Sayyida Fatima (AS) fitila ce ta tabbatar da gaskiya da kuma kalubalantar zalunci a kowane zamani."





